*** *** ***
Babangida Ma'aji Boutique
Babangida Ma'aji Boutique sun shahara wajen zo muku da takalman kasaita na Maza da Mata na alfarma. Za a iya samun Singileti, Boxers, handkerchief, Socks, Belts, Twist Watch da dai sauransu. Don haka kada ku bari a baku labari, sun zo maku da wani sabon tsari da kuma rahusa ga duk wadanda zasu sayi kaya. Za a kuma iya aika maku a duk inda kuke a fadin Nigeria.
Za a iya samun mu a Garin Dakingari, dake Jihar Kebbi, ko a Sokoto, kuma a cikin garin Birnin Kebbi, domin karin bayani sai a tuntube mu ta wadanan lambobi kamar haka:
Tel: 07034807204, 09033487326, 08162468407
0 Comments
Post a Comment