LITTAFIN YAR QAUYEE KO YAR BIRNEE 


Misalin karfe 1:30 na dare ya tashi danyin Sallar Nafila. Bayan ya yi Alwala zai yi Sallar ke nan ya ji kukan yarinya, abin ya bashi mamaki kamar zai share amma dai ya fasa ya bude kofa a hankali ya na nazarin tsakar gidan. "Yaya me za ka ka yi a waje", ya ji kaninsa Ammar ya fadi haka, ya ce, "naji kukan wata yarinya ne saurara kaji canko shi ma ya ji kukan yarinyar yace plx yayah karka tafi gunta dan Allah. kasanifa bamusan kan qauyan nanba plx don’t leave Yace no brother bazan iyaba in fitaba inajin Kukanta har cikin zuciyata. Bae jira cewar Amar ba yafita Ga mamakinsa sae ya dinga jin kukan sosae Tsayawa yayi cak ya tattara nutsuwar shi dan tantance inda kukan yafi fitowa Kofar gidan yanufa yabu’de Ikwan Allah Wata yarinya ya gani durkushe bata hucce 10 years ba ya haskata da wayarshi Sam baiji tsoron komae Ba ya nufeta Yace keee mekikeyi anan tayi shuru Yaqara tambayarta nanma shuru tayi. Abinfa ya bashi haushi ya daka mata tsawa Ba magana nake miki bah Aburkice tatashi tana cewa um am dan Allah karka daken wlhi zan gayama Yace ina jinki Tace baba Larai ce tace saita kasheni inhar ban kawo mata kudintaba Kuma wlhi Iniya ne ‘dan hansae ya bugemin farantin Yace farantin me Tace farantin tallan duk goran yazube akwata shine naje nagaya mata wae batasan zancan ba innemo mata ku’dinta. Kuma naje gan hansae tace ko asi bata maganinta bare nera talatin da biyar Shine dana koma nagaya mata tace wlhi kudinta zanne momata kota kasheni Yace tun yanshe abin yafaru tace tun mangariba yace shine baki koma gidaba har yanzu tace To ai idan nakoma zata kashenin. dan ina kallan isma’ila ‘dazo yazo nemana.


http://hausanovels.com.ng/yar-qauye-ko-yar-birni-part-1/