Asiya Sadiq Maccido


Babu shakka wannan shafi https://www.craspost.xyz/ ya yi min komai don yanzu haka duk rana ina samun sama da mutane 150 da ke sayen littafi na HUBBUL YAQEEN da na saka a wannan shafi mai albarka. Kuma sun yi min hanya mafi sauki da masoyana ke biya na kudi batare da na biyasu ko mai ba. Babu abin da zan ce dasu sai dai Allah Ya kara taimakawa, Ya kuma daukaka wannan Shafi mai albarka.

Don haka ina kira ga ilahirin al'umma da su zo su bada tallar hajojinsu wannan shafi zai yi musu ita a kyauta kuma babu cuta babu cutarwa tallar kuma har illa masha Allahu baza a cire ba.




Na gode
Asiya Sadiq Maccido
Birnin Kebbi, Kebbi State, Nigeria
Autor


Karanta Littafin Hubbul Yaqeen 1 and 2 Read More here