SHIN KO KUNSAN ADDU`AR WARAKA DAGA MUTUWAR ZUCIYA  - ALARAMMAH AHMAD SULAIMAN KANO



Assalamu Alaikaum

Abinda ake so Mutun yayi domin  maganin mutuwar zuciya a Musulunci shine, Mutum ya rika karanta karshen suratul israa'i kafin yayi bacci, Wato ayoyi biyu na qarshe wannan daya ne daga cikin Dubbanin Sirrikan Alqur`ani mai girma na waraka daga matsaloli daban daban Allah yasa mu dace ya bamu ikon kiyaye wa Ameeen.


ZUBAIRU IBRAHIM ASSADA
SOCIAL MEDIA