Yarinya yar shekara biyar ta tafi kowace 'Ya kyau a Duniya 'Yar Nigeria  

Wacece wannan yarinyar da tafi dukkan yara mata kyau a duniya? A halin yanzu dai yar Shekara biyar ce yan asalin kasar Nigeria, JARE, ta mamaye kafafen sadarwa na Internet a matsayin wacce tafi kowace ya mace kyau a duniya, an kira ta da sunan wacce tafi kowa kyau a duniya.
Bada jimawa ba ne mai daukar hoto M Ofe Bamuyiwa ya saka hotun karamar Yarinyar yar Nigeria, JARE a Instagram inda ya ke cewa "Wai, tabdi, wai kuwa tabbas mutum ce! ko kuma wai Mala'ika ce!. Tana rayuwa a Jihar Legas a tayyar Nigeria. Mai daukar hotun ya bada bayanin cewa matsayin Jare jine mafi kammalar matsayi, ita dai bata yi zubin yara ba a tsarin hotonta, haka kuma ba na baligaiba. 
Haka ne, kada daga cikin mutane ke tunanin cewa magar mace ita ce mafi kyau a cikin mutanen duniya. 
Jare dai ta janyo ra'ayin mutane da dama zuwa ga reta saboda tsabar kyan fatar jikinta da kyawun idanunta ga kuma gashi mai jan hankali da kyau. 
Bamuyiwa ya karfafawa mahaifiyar yarinyar da ta bude shafin Instagram kuma ta saka sunan J3 Sister don yayanta, inda a halin yanzu suka samu sama da masoya 5000. Abin burgewa. 
Kawai dai buri na shine muga girman Jare. 
Ina fatar zata iya magana bayan ta cimma shekarun balagarta.