A yau ne 17th April, 2019
Hukumar Fasa Kwauri ta Najeriya ta bude shafinta na daukar Sababbin Ma'aika na Shekarar 2019 za a kuma rufe nan da mako uku masu zuwa don haka Ina kira ga Al'ummar Arewacin Najeria da su yi kokari su cika wannan form din, muna kuma yiwa kowa fatan alhairi da da cewa. Allah Ya sa muyi nasara amin.
Domin Cike Form din Danna Nan
April 17th, 2019
RECRUITMENT
0 Comments
Post a Comment