
Ita ce mafi tsawon Gada a Africa har zuwa 1996 inda a ranar 6th ga watan Oktoba aka kammala Ginin Gada a kasar Cairo. Gadar ta fara daga Oworonshoki inda ta hade da babban hanyar Apapa Oshodi da kuma babbar hanyar Lagos zuwa Ibadan ta kuma yanke a Adeniji Adele a Lagos Island.
0 Comments
Post a Comment