Kamar yadda masu bibiyar wannan bayani sua sani cewa akwankin baya ne Amina Amal ta fito da wasu hutuna a shafinta na Instagram wanda hakan ya janyo cece kuce da kuma maganganu daga bakin Jaruman hausa film inda wata majiya ta ce daga baya tayi maganar cewa "Ita fa babu ruwan kowa a sha'anin rayuwarta, kowa da yadda yake son ya yi tashi rayuwa don haka su barta hakan ta zabawa kanta".
Daga nan ne Hadiza Gabon ta ce Amal tayi mata kagen cewa yar Lesbian ce, hakan ya sa ta tsure Amal inda take ta dalla mata mari, duk dacewar Amal tayi ta bata hakuri akan cewa ita bata ambaci sunan ta ba.
Kalli Video da Hadiza Gabon ta Daddallawa Amal Mari
Wannan al'amarin ya bawa Jama'a mamaki sosai akan duk wani wanda ke bibiyar shafukansu zai ga cewa babu inda Amal ta kira sunan kowa amma duk kuma Ba Gabon kadan tayi Comment ba lokacin da abin ya faru akwai su Aisha Tsamiya da sauran jarumai amma duk basu ce ana garcinsu da Magido ba sai ita Hadiza Gabon to wai me wannan al'amarin yake nufi ne babu rame me ya kawo maganar rame Jama'a.
Harakar dai ba a cewa komai sai dai Allah Ya shiryar da mu baki daya, Ya kuma doramu a bisa hanyar da take dai dai Ya kuma yi mana gafarar dukkan kuskuren mu.
Harakar dai ba a cewa komai sai dai Allah Ya shiryar da mu baki daya, Ya kuma doramu a bisa hanyar da take dai dai Ya kuma yi mana gafarar dukkan kuskuren mu.
0 Comments
Post a Comment