
AMEERA GLOBAL ENTERPRISES Kamfanin da ya shahara wajen kawo maku ingantattun mayukan shafawa masu sanya fata tayi sumul, Turaren Kamshi mai kamsashe gari ga kuma man wankin kai na mata, a wanke kai yayi fesfes sai kun gwada man wankin kai na Kamfanin Ameera Global Enterprises, idan ma babu yawan gashi gwada Ameera.

Ba a nan kadai Kamfanin Ya tsaya ba, ya shahara wajen tabbatar muku da samun ingantattun kayyaki irin na amfanin mata da kawata jiki yayi laushi.
Kada ku bari a baku labari hanzarta ku nemi naku a AMEERA GLOBAL ENTERPRISES.
Office Address: Rafin Atiku Area Bayawa Road, Birnin Kebbi

AMEERA GLOBAL ENTERPRISES
Amincewar abokan hulda itace burin mu a koda yaushe.

0 Comments
Post a Comment