Uwar Gida ga SACEE DRY FISH mai gyara dandanun Miya, Maigida yasha ya manta da karin aure.
Kar ku bari a baku labari SACEE DRY FISH sun zo muku da busashen kifi mai kyau ga kuma rahusa. Kifin Sacee kifi ne mai tsafta ga kuma gardi da dandano mai dadi. Za ku iya samun SACEE DRY FISH a Shiyar Sarakuna da ke Garin Birnin Kebbi Jihar Kebbi, za ku kuma iya tuntubar Sadiya Usman (Sacee Dry Fish) a Number waya kamar haka: 07067684779 ko ku aika sako ta adireshin su na Email: saceeusman@gmail.com
Akwai Rahusa ga Mutane 100 na farko da suka fara saya zasu sami raguwar kudin kifin da 20% bisa dari na kudinsu.
Sai dai ku sani cewa Rahusar tana da dan lokaci ne kawai, don haka ku hanzarta kada a baku labarin Sacee Dry Fish.
Muna sai yarda kwali ne kamar haka:
1. Karamin Kwali 5,000
2. Madaidaici 10,000
3. Babban Kwali 20,000
4. Babban Babba 50,000
Sai kun zo
Sadiya Usman (Sacee Dry Fish)
Tel/WhatApp No: 07067684779
0 Comments
Post a Comment